Show Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Juma’a

Shirin:
Arewa 24

Bayani kan shirye-shiryen mu

Wannan kayataccen shirin zai bayar da damar amsa tambayoyin da masu kallon mu suka aiko game da shirye-shirye da muke gabatarwa a Arewa24. Wadannan tambayoyi za a aiko su ne ta email din Arewa24 da shafin Facebook, Twtter da kuma na You Tube. Mahmoud Usman shi zai tattara wadannan tambayoyi tare da isar da su ga wadanda suka shafa acikin ma’aikatan mu. Haka nan wannan shirin zai zama wata dama da masu kallonmu zasu ga yadda muke gabatar da shirye-shiryen mu dama haduwa da masu shiryawaa da kuma gabatar da wadananan shirye shirye., wannann zai taimakawa masu kallon don sanin me yake faruwa.

Kuna da tambaya ko bayani akan AREWA24? Ku turo ta Facebook ko Twitter domin ganin ma’aikata da taurarin AREWA24 sun amsa tambayarku!

Shirye-Shiryen mu na yanzu


A danna nan domin kallon Shirye-Shiryen mu da dama a ATASHAR YOUTUBE!