Alawar Yara

Alawar Yara Wannan shiri ne da zai rika zuwa ko wane sati da zai nuna fitattun mutane a wasu lokutan da zasu yiwa yara tatsuniya da nufin koyar da su wani abu a rayuwa.

Tatsuniyoyin zasu zama masu ilmantarwa da nishadantar da yaran da suke a wajen da kuma wadanda suke kalloa gida.

Shirin zai karkare da tattaunawa tsakanin yaran da mai gabatar da shirin akan tatsuniyar da aka bayar da kuma yadda yaran suka fahimce ta.

About the Author
A Website Developer and Digital Content Creator, CloudOps Engineer, Web Developer & Tech Community Lead
Scroll to top