StartUp Africa Gagarumin shirin talabijin ne da ke nuna yunkuri na cike gibin harkokin fasaha cikin nahiyar Afrika.
Post Views: 2,408
You Might also like
-
Ajeeb
Shiri ne na soyayya a kan rayuwar Vikram da Shobha, da iyalensu, da kuma yadda suke barin rayuwarsu ta baya domin kyautatuwar ta gaba.
Post Views: 4,180 -
Matar Aure
Labari ne akan kaunar dake tsakanin wata mata da mijinta, da jarrabawar da suka shiga a sanadin dansu suka rasa duk abin da ya mallaka.
Post Views: 5,717 -
N*Gen
Shirin kimiyya ga yara masu koyo. Zane-zane na kimiyya masu nishadantarwa, da shawarwari na rayuwa.
Post Views: 3,290