Lafiya Jari

Wannan shirin zai kawo muku bayanai da shawarwari daga bakin Likitoci da ma’aikatan Jinya da masu bincike da kuma kwararru.
Akushi Da Rufi

Akushi da Rufi shirine da zai kawo muku girke-girken Arewacin Nijeriya iri daban-daban da za’a iya gudanarwa a kowanne Dakin Girki.
Ina ma ‘KWANA CASA’IN’ na AREWA24 ya zama abin koyi

Fim din Kwana Casa’in, wato shirin Hausa dirama ne da a ke nunawa a tashar talabijin ta AREWA24, inda zubi da tsarin labarin ya sha bamban da finafinan da mu ka saba kallo, wanda ba su wuce tunanin yaro karami ba.Labarin ya na magana ne a kan siyasar kasar nan da irin abubuwan da ke […]
CANAL+ INTERNATIONAL sun sanya tashar AREWA24 a jerin tashohinsu.

CANAL+ INTERNATIONAL ya cimma yarjejeniyarta da tashar nishadantarwa da tsarin rayuwa a Najeriya, wato AREWA24. Tashar wadda aka bude a shekarar 2014 don haskakawa tare da fito da al’adun Hausawa, AREWA24 na isa ga masu kallo da ke magana da harshen Hausa sama da milyan 80 a yammacin Afirka. Tashar AREWA24 na gabatar da shirye-shirye […]
AREWA24 ta kaddamar da sabon jadawalin shirye-shiryenta na zango

Tashar AREWA24, tashar Hausa da ke kan gaba wajen nishadantarwa da tsarin rayuwa a Najeriya, tana sanar da fitowar jadawalin sabbin shirye-shiryenta na zango na hudu a wannan shekara da kuma zangon farko na shekarar 2019, wanda ya kunshi sabon wasan kwaikwayon tashar da aka dade ana jira, wanda zai zo a watan Janairu, kari […]
AREWA24 Ta Kaddamar Da Sabon Dakin Shirye-Shirye

Tashar AREWA24tashar da ta yi fice wajen nishadantarwa da tsarin rayuwa da harshen Hausa a Kasar Nijeriya, na sanar da ku cewa, ta bude sabon Dakin Yada Shirye-shiryenta mai dauke da tsarika irin daban-daban da wasu sababbin shirye-shirye da za a fara a zango yada shirye-shiryenta karo na biyu. Sabon Dakin Yada shirye-shiryen zai taimakawa […]
AREWA24 ta bayyana a dikodar StarTimes

Kamfanin Startimes da ke yada tashoshin talabijin na tauraron dan Adam, ya sanar da sanya fitacciyar tashar nan ta harshen Hausa wato AREWA24 cikin jerin tashoshin da ke kan dikodarsu, a wani yunkuri da tashar ke yi na ganin ta biya bukatun dinbun mutanen da ke kallonta. A ta bakin Daraktan kasuwanci na tashar, Qasim […]
Dadin Kowa
Wasan kwaikwayo na asali mai farin jini da AREWA24 ta shirya, inda ya kawo labarin Dadin Kowa, wani kirkirarren gari.
Tarkon Kauna

Wannan fitaccen wasan Kwaikwayo na tsawon sa’a guda, shiri ne da ya maida da hankali a kan labarin Omer da Zehra.
Sapne Suhane

Wannan labarin gwagwarmayar wasu matasan masoya ne dake kaunar juna duk da matsin lambar da suke fuskanta daga wurin Iyayensu.