Shirin Daga Africa yana kawo muku bincike da ke tono abubuwan da ake boyewa da kuma bankado rashin gaskiya nahiyoyin duniya da suke da wuyar sha’ani. Babu wani abu da zai ci gaba da zama a boye.