{"id":5555,"date":"2024-10-14T11:17:05","date_gmt":"2024-10-14T10:17:05","guid":{"rendered":"https:\/\/arewa24.com\/?p=5555"},"modified":"2025-04-15T17:14:56","modified_gmt":"2025-04-15T16:14:56","slug":"canal-international-sun-sanya-tashar-arewa24-a-jerin-tashohinsu","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/arewa24.com\/en\/canal-international-sun-sanya-tashar-arewa24-a-jerin-tashohinsu\/","title":{"rendered":"CANAL+ INTERNATIONAL sun sanya tashar AREWA24 a jerin tashohinsu."},"content":{"rendered":"<p>CANAL+ INTERNATIONAL ya cimma yarjejeniyarta da tashar nishadantarwa da tsarin rayuwa a Najeriya, wato AREWA24.<br \/>\nTashar wadda aka bude a shekarar 2014 don haskakawa tare da fito da al\u2019adun Hausawa, AREWA24 na isa ga masu kallo da ke magana da harshen Hausa sama da milyan 80 a yammacin Afirka.<br \/>\nTashar AREWA24 na gabatar da shirye-shirye masu nishadantarwa da tsarin rayuwa da dama, iri daban-daban, Kama daga shirye-shiryen Gari Ya Waye da na Mata da Matasa da shiryeshiryen Hip Hop, da Fina-finan Kannywood da shirin \u201cKundin Kannywood\u201d da Girke-Girke da kuma Shirn al\u2019adu da shirye-shirye na musamman.<\/p>\n<p>Haka kuma shirye-shiryen talabijin na tashar AREWA24 sun hada da shirye-shiryen kiwon lafiya, da shirin yara da kada-kaden gargajiya da kuma wasannin kwaikwayo daban-daban na kasashen Indiya da Turkiyya masu dogon zango, wadanda duk aka fassarasu cikin harshen Hausa. Tashar nishadantarwa a Najeriya, AREWA24 na nan a kan na\u2019urar tauraron dan adam ta Canal+ kan tasha mai lamba 285, wadda zata fara daga yau. Don haka ne, wannan sanarwa ke kaddamar da bude sabon rukunin tashohin talabijin a kasar Nijar.<\/p>\n<p>Kamfanin CANAL+INTERNATIONAL yana kokarin ganin ya kara matsowa kusa da abokan huldarsa na Najeriya, domin fitar da hanyar biya musu bukatunsu. \u201cMuna farin ciki da muka samun damar fadada shirye-shirye masu inganci da muke samarwa. Tashar AREWA24 tasha ce da ta ke samar da shirye shirye masu inganci tun daga shekarar 2014.<\/p>\n<p>A halin yanzu CANAL+INTERNATIONAL ta iso kasar Nijar kuma muna fata mu bawa masu basira a kasar damar kaiwa ga dukkanin kasashen dake magana da harshen Faransanci a nahiyar Afirka. Manufarmu ita ce tallata nasarorin da Najeriya ta samu da kuma kulla wata alaka tsakanin bangarori daban-daban na nahiyar Afirka.\u201d A cewar Cheikh Sarr, Babban Jami\u2019in Canal + ta kasar Niger. \u201cMun yi farin cikin samun hadin guiwa da CANAL + INTERNATIONAL wajen nuna shirye-shirye masu inganci da harshen Hausa ga abokan huldarsu. Muna da tabbacin cewa shirye-sjiryenmu za su zaburar tare da nishadantar da sabbin masu kallonmu a kan CANAL + a kasar Nijar kamar yadda suke yi a tsawon shekaru biyar da suka wuce a Najeriya.\u201d A cewar Celestine Umeibe, Shugaban sashen tallace-tallace na tashar AREWA24.<\/p>\n<p>Game da AREWA24 : Za a iya sauke shirye-shiryen tashar AREWA24 a kowanne mako a kan youtube.com\/AREWA24channel. Ku kasance da masu kallon tashar AREWA24 da ke k kafafen sada zumunta a kan: AREWA24.com, da https:\/\/facebook.com\/AREWA24, da Instagram.com\/AREWA24channel, da kuma twitter.com\/AREWA24channel.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>CANAL+ INTERNATIONAL ya cimma yarjejeniyarta da tashar nishadantarwa da tsarin rayuwa a Najeriya, wato AREWA24. Tashar wadda aka bude a shekarar 2014 don haskakawa tare da fito da al\u2019adun Hausawa, AREWA24 na isa ga masu kallo da ke magana da harshen Hausa sama da milyan 80 a yammacin Afirka. Tashar AREWA24 na gabatar da shirye-shirye [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":2785,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":"","_links_to":"","_links_to_target":""},"categories":[124],"tags":[],"class_list":["post-5555","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-press-release"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/arewa24.com\/en\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5555","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/arewa24.com\/en\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/arewa24.com\/en\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/arewa24.com\/en\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/arewa24.com\/en\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=5555"}],"version-history":[{"count":2,"href":"https:\/\/arewa24.com\/en\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5555\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5580,"href":"https:\/\/arewa24.com\/en\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5555\/revisions\/5580"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/arewa24.com\/en\/wp-json\/wp\/v2\/media\/2785"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/arewa24.com\/en\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=5555"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/arewa24.com\/en\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=5555"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/arewa24.com\/en\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=5555"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}