Show Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Juma’a

Shirin:
Arewa 24

Bayani kan shirye-shiryen mu

Wannan labarin gwagwarmayar wasu matasan masoya ne dake kaunar juna duk da matsin lambar da suke fuskanta daga wurin Iyayensu, wadanda ko kadan basu damu da farin cikin ‘ya’yan su ba, face son abin Duniya, ga Shekaru irin na kuruciya wanda ta gamu da kaunar mutun na farko da fidda tsammani da Kurakurai da Kauna da kuma cin-amana. An kawo muku wannan jerin fim dinne da harshen Hausa.