Show Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Juma’a

Shirin:
Arewa 24

Bayani kan shirye-shiryen mu

Agent Raghav, Jami’in Bincike ne na ban mamaki da ke aiki a Fittacciyar Hukumar Bincike ta CBI dake Kasar India. Wanda ke tona asirin manyan laifuka, ta hanyar amfani da dabaru da kwarewa ya kuma gurfanar da masu aikata laifuka da kuma jaddada zaman lafiya. Ana kawo muku fitattun jerin fim din Zee World din nan ne da Harshen Hausa.