Akushi Da Rufi

Akushi Da Rufi 2017-12-02T00:08:31+01:00

Project Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Alhamis

Shirin:
AREWA24

Bayani kan shirye-shiryen mu

Kwararriyar Mai shirya Abinci kuma mai gabatarwa Binta Shehu Shayi tare da Hadiza Abbas Ciroma, za su kawo muku girke-girken Arewacin Nijeriya iri daban-daban da za’a iya gudanarwa a kowanne Dakin Girki. Kowanne shiri yana zuwa mukune da sabon salon girki na musamman daga Arewaci wanda ake gabatarwa cikin sauki da tsari kuma mataki-mataki, dadin dadawa, za’a koyi fasahar girke-girke na gargajiya. Sa’annan, masu kallo zasu san muhimmancin amfani da kayayyakin gina jiki da kuma Sinadaran girki na musamman.