Alawar Yara

Alawar Yara 2017-11-29T02:16:05+01:00

Project Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Asabar

Shirin:
Arewa 24

Bayani kan shirye-shiryen mu

Wannan shiri ne da zai rika zuwa ko wane sati da zai nuna fitattun mutane a wasu lokutan da zasu yiwa yara tatsuniya da nufin koyar da su wani abu a rayuwa. Tatsuniyoyin zasu zama masu ilmantarwa da nishadantar da yaran da suke a wajen da kuma wadanda suke kalloa gida. Shirin zai karkare da tattaunawa tsakanin yaran da mai gabatar da shirin akan tatsuniyar da aka bayar da kuma yadda yaran suka fahimce ta.

Shirye-Shiryen mu na yanzu

A danna nan domin kallon Shirye-Shiryen mu da dama a ATASHAR YOUTUBE.