Arewa Ta Yau

Arewa Ta Yau 2018-02-08T11:52:42+01:00

Project Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Alhamis

Shirin:
Arewa 24

Bayani kan shirye-shiryen mu

“Arewa Ta Yau” na bibiyar rayuwa matasa da ke Arewacin Najeriya. Shirin na kawo wa masu kallo al’amura daban – daban da ke tattare da kasancewa matashi da ke rayuwa a wannan yanki na Arewa, yankin da mafiya yawan masu rayuwa a cikinsa Hausawa ne. Abubuwan da shirin ke tattaunawa sun hada da kasuwanci, hanyoyin warware matsaloli, da kuma kyale-kyalen rayuwa. Shirin na bawa matasa damar fadar albarkacin bakinsu a kan al’amuran da suka shafe su.