Farfadowar Borno

Farfadowar Borno 2018-02-08T12:10:04+01:00

Project Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Alhamis

Asabar

Shirin:
Arewa 24

Bayani kan shirye-shiryen mu

Wannan shirin na ¬†Farfadowar Borno jerin shiye-shirye ne har guda goma da ke yin duba na musamman a kan rikicin da ya mamaye Arewacin Najeriya da kuma irin mummunar illar da rikicin ya yi ga al’umar wannan yanki.

Shirin na tattaunawa ne da wadanda abin ya shafa Musulmai da Kiristoci domin jin yadda mummunan rikicin ya fara, yadda ya shafi rayuwarsu da kuma irin gwagwarmayar da su ke yi don ganin su ci gaba da rayuwa kamar yadda suka saba kafin zuwan tashin hankalin.