Show Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Alhamis

Shirin:
Arewa 24

Bayani kan shirye-shiryen mu

Shekaru aru-aru, Fina-Finan Bollywood, sun dade da jan hankulan al’ummar Arewacin Nijeriya, a karo na farko a Arewacin Najeriya, Tashar AREWA24 ta shirya kawo muku kayatattun Fina-finan Indiya masu tashe, kuma gaba dayan su suna suna zuwa mukune da harshen Hausa.