Show Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Alhamis

Shirin:
Arewa 24

Bayani kan shirye-shiryen mu

Ma’aikatar shirya fina-finai ta Kannywood, itace kashin baya wajen nishadantar da Yankin Arewacin Nijeriya. Tashar Arewa24 na daya daga manyan magoya baya ga masana’antar shirya Fina-finan dake Arewacin Nijeriyar, wacce ta samar da wata kafa ga fina-finan Masana’antar ta Kannywood don samun sabbabin masu kallo kuma masoya. Tashar Arewa24, na kawo muku sabbabin fina-finan Kannywood na baya-baya kuma rangadadau tare da dukkanin fitattun Jarumai da masu tasowa.