Show Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Juma’a

Shirin:
Arewa 24

Bayani kan shirye-shiryen mu

Shirin H Hip Hop, ya zama wani babban shiri dake wayar da kan matasan Arewacin Najeriya. Shirin H Hip Hop, zai tabo al’amuran dake faruwa a bayan fage ya kuma tattauna da matasa Mawaka da kuma masu karfafawa matasan Najeriya domin aji muryoyin su, su bayyana damuwarsu da kuma burukan su, a inda kuma mawakan ke bada labarin su da kuma bijirowa masu kallo kadan daga cikin irin baiwar da suke da ita da kuma dabarun kaiwa ga samun nasara a cikin kasuwancin wake-wake.

Shirye-Shiryen mu na yanzu


A danna nan domin kallon Shirye-Shiryen mu da dama a ATASHAR YOUTUBE.