Haske: Matan Arewa

Haske: Matan Arewa 2017-12-02T00:12:55+01:00

Project Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Alhamis

Shirin:
Arewa 24

Bayani kan shirye-shiryen mu

Ku sadu da shahararrun Matan Arewacin Najeriya a yayin da suke bada labarukan su cikin yardar su da amincewar su. Suna baiyana nasararorin su da fadi-tashin su da rashin jin dadin su da kuma farin cikin su. Wadan nan Mata, sun yi tir da irin tangardar da suke fuskanta na bambancin zamantakewa da Al’adu dan ganin sun kai ga turbar zama shuwagabanni da wasu daga cikin aiyukan da suka hada da kasuwanci da Sana’ar Hannu da Gwagwarmaya da Shirya Fina-Finai da kuma Fasahar Zanen Gidaje daga sauran sana’o’i. Kowacce Mace daya da aka siffatan tayi tasiri wajen ciyar da al’ummarta gaba. Shirin ‘Haske; MATAN AREWA’ na kawo muku rayuwar Matan Arewacin Najeriya na asali da babu irin sa.