Lafiya Jari

Lafiya Jari 2017-11-29T02:03:58+01:00

Project Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Alhamis

Shirin:
Arewa 24

Bayani kan shirye-shiryen mu

Shirin Lafiya Jari na kawowa masu kallo bayanai da dumi-duminsa game da Kiwon Lafiya da Abinci mai gina jiki da kuma bayanai game da kula da lafiyar. Shirin ya maida hankali ne game da shawarwari daga Likitoci da Ma’aikatan Jinya da masu Bincike akan lafiya da ma wasu kwararru a kiwon lafiya daga bangarori daban-daban. Haka kuma, shirin na amsa tambayoyin masu kallo da suka shafi kiwon lafiya ya kuma kawo shawarwari da tsarin kula da lafiya, ya kuma magance matsalolin kula da lafiya sa’annan kuma mu fahimci abubuwan da ka’iya sanyawa jikinmu ya zauna lafiya.