Show Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Juma’a

Shirin:
Arewa 24

Bayani kan shirye-shiryen mu

Wannan labarin wani saurayi ne mai suna ‘Siddharth’ wanda ya kasance Da ga Hamshakin Attajiri kuma mai yawan tafiye-tafiye Kasashen Duniya ya kuma mallaki katafaren Otal, wanda ya dau alkawari sai ya dai-daita gurbatacciyar alakar dake tsakanin Matar sa Roshni da kuma Surukar sa Durga Devi. Tashar Arewa24, tana kawo muku wannan shiri mai farin jini cikin harshen Hausa.

Kuna da tambaya ko bayani akan AREWA24? Ku turo ta Facebook ko Twitter domin ganin ma’aikata da taurarin AREWA24 sun amsa tambayarku!

Shirye-Shiryen mu na yanzu


A danna nan domin kallon Shirye-Shiryen mu da dama a ATASHAR YOUTUBE!