Sharhin Kwallon Kafa

Sharhin Kwallon Kafa 2017-11-29T02:03:57+01:00

Project Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Alhamis

Shirin:
Arewa 24

Bayani kan shirye-shiryen mu

Shirin Sharhin Kwallon Kafa, shiri ne da Masana’antar DIS ta shirya shi a HD, Tashar Arewa24 kuma ta dauke shi da Harshen Hausa. Wannan shahararran shirin wasanni dake zuwa muku a kowanne mako, na cike da sabbabin labarun wasannin kwallon Kafa da aka samo su daga wasannin cin kofin Nahiyar Turai wato Champion League da na ‘Premier League da na ‘La Liga’ da na ‘Serie A’ da na Bundesliga da kuma na ‘Ligue One, da ma wasun su. Inda masoya suka bukaci sharhi da bayanai na musamman. Wannan shiri na Sharhin Kwallon kafa gagarumi ne kuma mai muhimmanci dake dadada rai. Shirin Sharhin Kwallon Kafa yafi gaban rahotanni irin na yau da kullum, wanda ke gabatar da gagarumar muhawara da kuma tattaunawa.