Tauraruwa

Tauraruwa 2017-12-02T00:11:45+01:00

Project Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Alhamis

Shirin:
Arewa 24

Bayani kan shirye-shiryen mu

Wannan shirin na ‘Tauraruwa’ shiri ne mai ilimitarwa dake bawa Mata Matasa kwarin gwiwa da su mike tsaye don cimma burikan rayuwar su, duk da irin kalubalen da suke fuskanta ta hanyar gabatar da matan da suka yi fice ta hanyoyi daban daban. Shirin ‘Tauraruwa’ yana karfafawa masu kallo musamman Mata Matasa don suyi nasara da zama taurarin wasu matasan mata, haka kuma, da kyakkyawan zato Labarin gwagwarmayar su zai bawa mata a Arewacin Nigeria dabarun da zasu ci karfin matsalolin da ke addabar su.

Shirye-Shiryen mu na yanzu

A danna nan domin kallon Shirye-Shiryen mu da dama a ATASHAR YOUTUBE.