Show Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Alhamis

Shirin:
Arewa 24

Bayani kan shirye-shiryen mu

Wannan wani sabon shiri ne dake kunshe da wasu jerin wasanni da zai rika zuwa muku a kowanne mako dauke da kayatattun labarai dangane da yadda harkokin wasanni daban-daban suka canja rayukan wasu ‘yan wasa a cikin Kasa Najeriya ta fuskoki da dama. Wanda jajircewa na kaiwa ga kololuwa ya zama wata kafa tattare da darusan da zasu kara kaimi ga kafatanin al’aumma baki daya. Kowanne shiri, yana mayar da hankali ne da wata siga ta daban, wanda farkonsa zai somo da kalubale mafi wuya, sa’annan ya sauya da samun nasara da kaiwa ga gaci. Daga karshe kuma, su kai ga kololuwa a rayuwa.