Zafafa Goma

Zafafa Goma 2017-12-02T00:14:40+01:00

Project Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Juma’a

Shirin:
Arewa 24

Bayani kan shirye-shiryen mu

Ku kasance tare da Tashar Arewa24 tare da fitaccen Mawakin nan Nomiis Gee dake gabatarwa, inda yake kawo muku Zafafa 10 a cikin kowanne mako da mawaka masu tashe dake cikin Arewacin Najeriya. Inda za’a nuna muku Bidiyon wakoki goma dake tashe a wannan makon, yayin da mawakan ke kokarin kaiwa matakin farko. Ku kamo zuwa Tashar Arewa24 don ganin yadda Wakokin Bidiyo ke hawa da sauka a cikin jerin wakoki, ku kuma kalli yadda sababbin Mawaka ke tashe, sa’annan kuma mawakin da masoya ke kauna yake cashewarsa a fagen da yayi fice.

Shirye-Shiryen mu na yanzu

A danna nan domin kallon Shirye-Shiryen mu da dama a ATASHAR YOUTUBE.