Labarin ban al’ajabi game da wani likita da ya tsinci kansa tsakanin soyayya da kuma sadaukarwa. Komai ya chanja wa Dakta Akshay a lokacin da babban abokinsa ya mutu ya bar matar da zai aura Vijaya da juna biyu.