Show Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Juma’a

Shirin:
Arewa 24

Bayani kan shirye-shiryen mu

Hip Hop ya zama wani babban shiri da yake wayar da kan matasa a Arewacin Nigeria. H Hip Hop zai tabo abubuwan da ke faruwa a bayan fage tare da mai gabatarwa Nomis G, zai tattuna da matasa mawaka da kuma masu kula da su, wadanda suke bawa matasan mu dama aji muryar su. Sannan za’a tattauna da matasa daban daban domin muji nasarorin su da abinda ya jawo musu nasarar. Sannan da burin su da abinda yayi musu kiki-kaka akan cimma burin. HHH zai yi musu nuni da yadda zasu gyara rayuwar al’umarsu. Sannan kuma wakokin da suka fi zafi guda 10 zasu rika zuwa muku ko wane sati a wannan shiri na Hip Hop.

Shirye-Shiryen mu na yanzu


A danna nan domin kallon Shirye-Shiryen mu da dama a ATASHAR YOUTUBE.