AREWA24 ta samu sabon Shugaba da zai jagoranci tashar wasu Shekaru Goma da za su zo da cigaba da kuma sabbin abubuwa

15 ga Afrilu 2025.  FOR IMMEDIATE RELEASE                                                            AREWA24, tashar talabijin da ke kan gaba wajen yaɗa shirye-shirye masu nishaɗantar da iyali da da tsarin rayuwa cikin Harshen Hausa tsawon sa’o’i 24 a dukkanin ranakun mako, tana sanar da gagarumin sauyin shugabanci da ta samu a karon farko tsawon shekaru goma. Celestine Umeibe, wanda a halin […]

AREWA24 ZA TA FAƊAƊA ADADIN ƘASASHEN DA TAKE YAƊA SHIRYE-SHIRYENTA TARE DA CANAL+, ZA TA FAƊAƊA ZUWA ƘARIN ƘASASHEN YAMMACIN AFIRKA HUƊU: BENIN REPUBLIC, BURKINA FASO, MALI AND TOGO

15 ga Oktoba, 2024 – AREWA24, tashar talabijin da ke kan gaba wajen yada shirye-shirye da harshen Hausa, masu nishadantar da iyali da nuna tsarin rayuwa, wadda ke da ofishin daukar shirye-shiryenta a Yammacin Afirka, tare da hadin guiwar CANAL+ International, tana mai farin cikin sanar da gagarumin aikin faɗaɗa yaɗa shirye-shiryenta zuwa ƙarin kasashe […]

AREWA24 na sanar da sabon jadawalin shirye-shirye na wasannin kwaikwayo da take shiryawa, da fina-finai, da shirye-shiryenta na cikin gida a yayin da kamfanin ke cika shekaru 10 da kafuwa

AREWA24, tashar talabijin da ke kan gaba wajen yaɗa shirye-shirye masu nishaɗantar da iyali da tsarin rayuwa cikin harshen Hausa, wadda ke da ofishin samar da shirye-shirye a Najeriya da yammacin Afirka, tana sanar da wani gagarumin sabon jadawali na shirye-shirye, da fina-finai da wasannin kwaikwayo da take shiryawa da kuma karɓar wasannin kwaikwayo na […]

Aljazeera Presents

Shiri ne da zai ke kawo muku labarai daban-daban daga kowanne sako na duniya domin tattaunawa, da ilimantarwa, sannan kuma da zaburarwa.

My Better World

Labari ne na wasu matasa ‘yan Afrika yayın da suke gaggwarmaya da kalubale daban-daban irin na makaranta, da na iyali, da kuma na abota.

Bino & Fino

Fino & Bino shirin yara mai ilimantarwa akan labarin Fino da Bino da kuma malam bude mana littafi mai ban al’ajabi yayın da suke koyun tarihi da al’adun nahiyar Afrika.

Buka Africana

Wata jajirtacciyar uwa, da ‘yarta da ba ta da gogayyar rayuwa da kuma ma’aikatanta masu juriyar da ajizanci, yayın da suke fuskantar kalubale tare.

Sirrin Boye

Shirine na wata yarinya mai suna Amira ‘yar shekaru 12 da ke da baiwar sani da fahimtar idan kwanan mutum ya zo karshe in ta hadu dashi.