Akili and Me – Shirin ilimi na matakin farko da ke koyar da yara ilimi lissafi matakin farko da turanci a matsayin harshe na biyu da kuma dabarun rayuwa domin kyautata ratuwar yara masu tasowa