Shrin Dan Birni An dora alhakin wata annoba a kan mai maganin gargajiya na Kauyen dan birni, sannan aka yiwa matarsa barazana har lokacin da daga bisani zuwan wani sabon shugaban makaranta ya kubutar da shi.