Shirin GARI YA WAYE, shiri ne na musamman na Gidan AREWA24 da ke kawo muku a kowacce safiya, shirin yana duba ne ga dukkanin rayuwar Arewacin Najeriya; Al’adu da Wasanni da Matasa da al’amuran dake faruwa yau da gobe na Fasaha da Wasannin Kwaikwayo da Kiwon Lafiya da Motsa Jiki, Zamantakewa, Harkokin Kasuwanci, Nishadantarwa da Jaruman ‘Yanwasa da ma wasun su, Shirye-shiryen Gari ya waye sun hada da Tattaunawa akan muhimman batutuwa da Rahotanni da suka saba zuwa a cikin shirin.
Menu
- Farko
- Shirye Shirye
Akushi Da Rufi
Dadin Kowa
Fina-Finan Kannywood
Gari Ya Waye
Jamai Raja
Kundin Kannywood
Kwana Casa’in
Littafin Tatsuniya
Waiwaye
Zafafa Goma
Farm and fortune
N*Gen
Rayuwata
Matar Aure
Ajeeb
StartUp Africa
Zabin Raina
Aljazeera Presents
My Better World
Bino & Fino
Buka Africana
Mata A Yau
- Tsarin shirye shirye
- Labarai
- Game da mu
- Samu AREWA24 ▼
- Tallace-Tallace