H Hip Hop

Shirin H Hip Hop, ya zama wani babban shiri dake wayar da kan matasan Arewacin Najeriya.

Shirin H Hip Hop, zai tabo al’amuran dake faruwa a bayan fage ya kuma tattauna da matasa Mawaka da kuma masu karfafawa matasan Najeriya domin aji muryoyin su, su bayyana damuwarsu da kuma burukan su, a inda kuma mawakan ke bada labarin su da kuma bijirowa masu kallo kadan daga cikin irin baiwar da suke da ita da kuma dabarun kaiwa ga samun nasara a cikin kasuwancin wake-wake.

About the Author
A Website Developer and Digital Content Creator, CloudOps Engineer, Web Developer & Tech Community Lead
Scroll to top