COVID19 FAQ English
COVID19 Prevention
Goge Africa

Shirin Goge Africa shiri ne da yake duba a kan mahimman al’adu nahiyar Afirka ta hanyar yin tafiye-tafiye,
Daga Africa

Shirin Daga Africa yana kawo muku bincike da ke tono abubuwan da ake boyewa da kuma bankado rashin gaskiya
Rudin Zuciya

Labarin wata matashiya ce mai suna Urmi da ta yi auri wani mai girman kai da dagawa mai suna Samrat har ta haifa masa da.
Gidan Badamasi

Gidan Badamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin ‘ya’ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi.
Ubongo Kids

Ubongo Kids Shiri ne na zane na koyan ilimi wanda aka shirya a kasar Tanzania. Shiri ne da zai taimakawa yara wajen koyo cikin nishadi.
Sabuwar manhajar AREWA24 za ta kai ga Hausawa mazauna kasar waje fiye da mutum miliyan 8 kan kudi Dalar Amurka 4.99 a tsawon wata guda

Tashar Arewa24, tasha ta Hausa ta Arewacin Najriya ta na kaddamar da Arewa24 on Demand, wata sabuwar manhaja ta nuna shirye-shiryenta da ake kira subscription video-on-demand da “Over-the-Top” (OTT) a Turance. Russell Southwood ya gana da shugaban Arewa24, Jacob Arback kan dalilan kaddamar da wannan manhaja da kuma abunda su ka shirya. Tashar Arewa24 ta dade […]
AREWA24 Na Cigaba Da Bunkasa Zuwa Ga Masu Magana Da Harshen Hausa Da Ke Ko Ina A Fadin Duniya

Tashar AREWA24, tasha ta Hausa da ke kan gaba a fagen nishadi da tsarin rayuwa a Najeriya da kuma yanmacin Afirka na sanar da kaddamar da “AREWA24 ON DEMAND,” wata sabuwar manhaja ta nuna shirye-shiryenta da ake kira subscription video-on-demand (“SVOD”) da “Over-the-Top” (OTT) a turance. A yanzu dukkanin masu magana da harshen Hausa da […]
Kyautata Rayuwa

Wasan Kwaikwayo ne mai dogon zango wanda ke bayyana matsaltsalun da iyalai ke fuskanta, da kuma yawan sake-saken aure