The 77 Percent

Shirine da ya kunshi labaru da fashin baki daga wannan nahiya game da batutuwan da a ka fi damuwa dasu.

Goge Africa

Shirin Goge Africa shiri ne da yake duba a kan mahimman al’adu nahiyar Afirka ta hanyar yin tafiye-tafiye,

Akili and Me

Akili and Me – Shirin ilimi na matakin farko da ke koyar da yara ilimi lissafi matakin farko da turanci a matsayin harshe na biyu

Yusuf – Nabiyillah

Yusuf

Yusuf – Nabiyillah Shirin tarihin Annabi Yusuf domin yara wanda tashar AREWA24 ta fassarashi cikin harshen Hausa

Dandalin Sesame

Dandalin Sesame

Jaruman shirin sun hada da ‘yartsana, da zane da kuma mutane domin koyar da yara ka’idojin karatu(yadda za su gane haruffa da kalmomi)

AREWA24 na bikin cikarta shekaru shida tare da gabatar da sababbin shirye-shirye

streaming service

Tashar AREWA24, Tashar talabijin ta Hausa dake kan gaba wajen samar shirye-shirye masu nishadntarwa da nuna tsarin iyali, wadda ke da dakin daukar shirye-shirye a Najeriya dake Yammacin Nahiyar Afirka, tana sanar da wani sabon jadawalin shirye-shirye da kuma kayatattun shirye-shirye domin su dace da bukin cika shekaru shida da kafuwar wannan tasha.