Fitattun Wakokin

Shiri ne mai nishadantarwa dake yin sharhi da kuma tunawa da fitattun wakokin masana’antar Kannywood.

Kwana Casa’in

Wasan kwaikwayo ne da aka gina shi a kan tarka-tirkar siyasa da cin hanci da rashawa. Labarin yana faruwa ne a wani kirkirarren gari mai suna Alfawa.

Tashar AREWA24 za ta nuna shirin “77 Percent” na DW da Harshen Hausa

Shirin “The 77 Percent” – Shirin Talabijin ne da DW ta shirya domin matasa – wanda tashar AREWA24 da ke Najeriya ta  fassarashi zuwa harshen Hausa. Kamar yadda masu daukar nauyin shirin suka bayyana a ganawar su da manema labarai, tashar AREWA24 za ta nuna wannan shirin da harshen Hausa a lokutan da aka fi […]

Tauraron Kwallon kafa

Shirine domin fitattun jaruman wasannin kwallon kaf ana duniya, irin rawan da suka taka da kuma gudun mawar da suke badawa.

Against The Odds

Shiri ne da yake nuna masu was an motsa jiki na bangare daban daban kama daga kwallon kafa, kwallon Kwando , hockey.

Dan Birni

Shrin Dan Birni an dora alhakin wata annoba a kan mai maganin gargajiya, sannan aka yiwa matarsa barazana

Kaddarar Rayuwa

Kaddarar Rayuwa wani shirin wasan kwaikwayo ne a kan yadda kaddara ta yi tasiri a rayuwar wasu ‘yanmata biyu ‘yan’uwan juna.