Kannywood

Sirrin Boye

Shirine na wata yarinya mai suna Amira ‘yar shekaru 12 da ke da baiwar sani da fahimtar idan kwanan mutum ya zo karshe in ta hadu dashi.

Gidan Badamasi

Gidan Badamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin ‘ya’ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi.

Kundin Kannywood

Kundin Kannywood, shiri ne dake duba ciki da wajen Masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood a Arewacin Nijeriya.

Scroll to top