Tattaunawa

Akushi Da Rufi

Akushi da Rufi shirine da zai kawo muku girke-girken Arewacin Nijeriya iri daban-daban da za’a iya gudanarwa a kowanne Dakin Girki.

Gari Ya Waye

Shiri ne na musamman na Gidan AREWA24 da ke zuwa muku a kowacce safiya, shirin yana duba ne ga dukkanin rayuwar Arewacin Najeriya.

Kundin Kannywood

Kundin Kannywood, shiri ne dake duba ciki da wajen Masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood a Arewacin Nijeriya.

Scroll to top