Fina-Finan Kannywood
Tashar AREWA24, na kawo muku sabbabin fina-finan Kannywood da na baya-baya kuma rangadadau tare da dukkanin fitattun Jarumai

Wannan labarin wani saurayi ne mai suna ‘Siddharth’ wanda ya kasance Hamshakin Attajiri kuma mai yawan tafiye-tafiye Kasashen Duniya