Action

Littafin Tatsuniya

Shirin yara don wayar musu da kai game da littafin tsatsuniyoyi da dada jaddada wayar musu da kai a kan akidar karance-karance da karfafa tunaninsu.

Agent Raghav

Agent Raghav, Jami’in Bincike ne na ban mamaki da ke aiki a Fittacciyar Hukumar Bincike ta CBI dake Kasar India.

Matasa@360

Matasa@360 zai maida hankali ne ga al’adar matasa, da kuma yadda matasa suke rayuwa a Nahiyar Afirka ta yamma a wannan zamani.

H Hip Hop

Shirin H Hip Hop, zai tabo al’amuran dake faruwa a bayan fage ya kuma tattauna da matasa Mawaka da kuma masu karfafawa matasan Najeriya.

Zafafa Goma

Shirine wanda yake kawo muku Zafafan wakoki 10 a cikin kowanne mako da mawaka masu tashe dake cikin Arewacin Najeriya

Lafiya Jari

Wannan shirin zai kawo muku bayanai da shawarwari daga bakin Likitoci da ma’aikatan Jinya da masu bincike da kuma kwararru.

Akushi Da Rufi

Akushi da Rufi shirine da zai kawo muku girke-girken Arewacin Nijeriya iri daban-daban da za’a iya gudanarwa a kowanne Dakin Girki.

Dadin Kowa

Wasan kwaikwayo na asali mai farin jini da AREWA24 ta shirya, inda ya kawo labarin Dadin Kowa, wani kirkirarren gari.

Tarkon Kauna

Wannan fitaccen wasan Kwaikwayo na tsawon sa’a guda, shiri ne da ya maida da hankali a kan labarin Omer da Zehra.

Sapne Suhane

Wannan labarin gwagwarmayar wasu matasan masoya ne dake kaunar juna duk da matsin lambar da suke fuskanta daga wurin Iyayensu.

Scroll to top