Shirin Goge Africa shiri ne da yake duba a kan mahimman al’adu nahiyar Afirka ta hanyar yin tafiye-tafiye, da bukukuwan al’adu, da bukukuwan gargajiya, da ado, da kade-kade da kuma raye-raye.
Post Views: 10,482
You Might also like
-
Daga Africa
Shirin Daga Africa yana kawo muku bincike da ke tono abubuwan da ake boyewa da kuma bankado rashin gaskiya
-
The 77 Percent
Shirine da ya kunshi labaru da fashin baki daga wannan nahiya game da batutuwan da a ka fi damuwa dasu.
-
H Hip Hop
Shirin H Hip Hop, zai tabo al’amuran dake faruwa a bayan fage ya kuma tattauna da matasa Mawaka da kuma masu karfafawa matasan Najeriya.