Shirin Khalilullah zai kawo labarin Kissar Annabi Ibrahim, tare da labaran wasu Annabawan na wannan zamani wanda ya hada da Annabi Isma’il da Annabi Is’haq da Annabi Ya’akub
Post Views: 11,506
You Might also like
-
Habibullah
Shiri ne domin yara, wanda ke nuni da tarihin Rayuwar Annabi Muhammad, Amincin Allah da Albarka da Salama su kara tabbata a gare shi.
-
-
Fina-Finan Kannywood
Tashar AREWA24, na kawo muku sabbabin fina-finan Kannywood da na baya-baya kuma rangadadau tare da dukkanin fitattun Jarumai