AREWA24 ZA TA FAƊAƊA ADADIN ƘASASHEN DA TAKE YAƊA SHIRYE-SHIRYENTA TARE DA CANAL+, ZA TA FAƊAƊA ZUWA ƘARIN ƘASASHEN YAMMACIN AFIRKA HUƊU: BENIN REPUBLIC, BURKINA FASO, MALI AND TOGO
- October 15, 2024
15 ga Oktoba, 2024 – AREWA24, tashar talabijin da ke kan gaba wajen yada shirye-shirye da harshen Hausa, masu nishadantar da iyali da nuna tsarin rayuwa, wadda ke da ofishin daukar shirye-shiryenta a Yammacin Afirka, tare da hadin guiwar CANAL+ International, tana mai farin cikin sanar da gagarumin aikin...
Gangamin Wayar da kai na AREWA24 a watan October: Sauya rayuwa da tattauna ƙalubale game da cutar Sikila.
- October 14, 2024
By Musa Abdullahi Sufi Cutar sikila, matsala ce da ta addabi duniya, da miliyoyin mutane ke fama da ita a faɗin duniya. Kamar yadda hukumar lafiya ta duniya ta bayyana, kimanin yara dubu 300 ake haihuwa da cutar sikila a kowacce shekara, kuma mafi yawa an fi samun masu...
AREWA24 na sanar da sabon jadawalin shirye-shirye na wasannin kwaikwayo da take shiryawa, da fina-finai, da shirye-shiryenta na cikin gida a yayin da kamfanin ke cika shekaru 10 da kafuwa
- July 16, 2024
AREWA24, tashar talabijin da ke kan gaba wajen yaɗa shirye-shirye masu nishaɗantar da iyali da tsarin rayuwa cikin harshen Hausa, wadda ke da ofishin samar da shirye-shirye a Najeriya da yammacin Afirka, tana sanar da wani gagarumin sabon jadawali na shirye-shirye, da fina-finai da wasannin kwaikwayo da take shiryawa...
AREWA24 ta Kaddamar da shirinta na “Watan Gangamin Mayar da Hankali Kan Lafiyar Kwakwalwa” A Daukacin Watan Yuli
- June 27, 2023
AREWA24, tashar talabijin da ke kan gaba wajen gabatar da shirye-shirye masu nishadantar da iyali da tsari rayuwa cikin harshen Hausa, wadda ke da ofishinta na samar da shirye-shirye a Najeriya da kuma yammacin Afirka, tana sanar da kaddamar da wani shirin wayar da kai na watan mayar da...
Tashar AREWA24 Tana Sanar Da Kaddamar Da Sabon Sashen Wasannin Kwaikwayo Da Fina-Finai Da take Shiryawa
- February 8, 2022
AREWA24, tashar talabijin da ke kan gaba wajen yada shirye-shiryen nishadantar da iyali da tsarin rayuwa, wadda ke da ofishin daukar shirye-shiryenta a Najeriya a Yammacin Afirka, tana sanar da kaddamar da sabon sashen wasannin kwaikwayo da fina-finan da take shiryawa. Sabon sashen shirye-shiryen kamfanin zai samar da rubutun...
Al Jazeera da AREWA24 sun yi hadin guiwa don fassara shirye-shirye na musamman da masu dogon zango zuwa harshen Hausa domin masu kallo sama da milyan 40 dake arewacin Nijeriya da kuma yankin Sahel
- November 24, 2021
23 ga watan Nuwamba, 2021. Doha/Lagos. Nan ba da jimawa ba masu kallon tashar AREWA24 sama da milyan 40 da ke Arewacin Najeriya, da kasashen Nijar, da Chad da kuma Cameroon za su fara kallon shirye-shirye Al Jazeera na musamman da masu dogon zango na turanci, da aka fassarasu...