AREWA24 Tana murnar cika shekaru 7 da kuma gagarumin sabbin shirye shirye da babu kamar su
- June 24, 2021
28 ga watan Yuni, 2021 – Tashar AREWA24, tashar talabijin da ke kan gaba a fagen shirye-shirye na harshen Hausa masu nishadantarwa da tsarin rayuwa, kuma take da dakin daukar shirye-shirye a Najeriya da ke Yammacin Nahiyar Afirka, tana bukin cika shekaru bakwai da kafuwa, ta hanyar kawowa masu...
Tashar AREWA24 za ta nuna shirin “77 Percent” na DW da Harshen Hausa
- March 1, 2021
Shirin “The 77 Percent” – Shirin Talabijin ne da DW ta shirya domin matasa – wanda tashar AREWA24 da ke Najeriya ta fassarashi zuwa harshen Hausa. Kamar yadda masu daukar nauyin shirin suka bayyana a ganawar su da manema labarai, tashar AREWA24 za ta nuna wannan shirin da harshen...
AREWA24 na bikin cikarta shekaru shida tare da gabatar da sababbin shirye-shirye
- July 1, 2020
Tashar AREWA24, Tashar talabijin ta Hausa dake kan gaba wajen samar shirye-shirye masu nishadntarwa da nuna tsarin iyali, wadda ke da dakin daukar shirye-shirye a Najeriya dake Yammacin Nahiyar Afirka, tana sanar da wani sabon jadawalin shirye-shirye da kuma kayatattun shirye-shirye domin su dace da bukin cika shekaru shida da kafuwar wannan tasha.
Sabuwar manhajar AREWA24 za ta kai ga Hausawa mazauna kasar waje fiye da mutum miliyan 8 kan kudi Dalar Amurka 4.99 a tsawon wata guda
- November 22, 2019
Tashar Arewa24, tasha ta Hausa ta Arewacin Najriya ta na kaddamar da Arewa24 on Demand, wata sabuwar manhaja ta nuna shirye-shiryenta da ake kira subscription video-on-demand da “Over-the-Top” (OTT) a Turance. Russell Southwood ya gana da shugaban Arewa24, Jacob Arback kan dalilan kaddamar da wannan manhaja da kuma abunda su...
AREWA24 Na Cigaba Da Bunkasa Zuwa Ga Masu Magana Da Harshen Hausa Da Ke Ko Ina A Fadin Duniya
- October 29, 2019
Tashar AREWA24, tasha ta Hausa da ke kan gaba a fagen nishadi da tsarin rayuwa a Najeriya da kuma yanmacin Afirka na sanar da kaddamar da “AREWA24 ON DEMAND,” wata sabuwar manhaja ta nuna shirye-shiryenta da ake kira subscription video-on-demand (“SVOD”) da “Over-the-Top” (OTT) a turance. A yanzu dukkanin...
Ina ma ‘KWANA CASA’IN’ na AREWA24 ya zama abin koyi
- April 18, 2019
Fim din Kwana Casa’in, wato shirin Hausa dirama ne da a ke nunawa a tashar talabijin ta AREWA24, inda zubi da tsarin labarin ya sha bamban da finafinan da mu ka saba kallo, wanda ba su wuce tunanin yaro karami ba.Labarin ya na magana ne a kan siyasar kasar...