Labarai

CANAL+ INTERNATIONAL sun sanya tashar AREWA24 a jerin tashohinsu.

CANAL+ INTERNATIONAL ya cimma yarjejeniyarta da tashar nishadantarwa da tsarin rayuwa a Najeriya, wato AREWA24. Tashar wadda aka bude a shekarar 2014 don haskakawa tare da fito da al’adun Hausawa, AREWA24 na isa ga masu kallo da ke magana da harshen Hausa sama da milyan 80 a yammacin Afirka....

Read More

AREWA24 ta kaddamar da sabon jadawalin shirye-shiryenta na zango

Tashar AREWA24, tashar Hausa da ke kan gaba wajen nishadantarwa da tsarin rayuwa a Najeriya, tana sanar da fitowar jadawalin sabbin shirye-shiryenta na zango na hudu a wannan shekara da kuma zangon farko na shekarar 2019, wanda ya kunshi sabon wasan kwaikwayon tashar da aka dade ana jira, wanda...

Read More

AREWA24 Ta Kaddamar Da Sabon Dakin Shirye-Shirye

Tashar AREWA24tashar da ta yi fice wajen nishadantarwa da tsarin rayuwa da harshen Hausa a Kasar Nijeriya, na sanar da ku cewa, ta bude sabon Dakin Yada Shirye-shiryenta mai dauke da tsarika irin daban-daban da wasu sababbin shirye-shirye da za a fara a zango yada shirye-shiryenta karo na biyu....

Read More

AREWA24 ta bayyana a dikodar StarTimes

Kamfanin Startimes da ke yada tashoshin talabijin na tauraron dan Adam, ya sanar da sanya fitacciyar tashar nan ta harshen Hausa wato AREWA24 cikin jerin tashoshin da ke kan dikodarsu, a wani yunkuri da tashar ke yi na ganin ta biya bukatun dinbun mutanen da ke kallonta. A ta...

Read More
Scroll to top