Akili and Me – Shirin ilimi na matakin farko da ke koyar da yara ilimi lissafi matakin farko da turanci a matsayin harshe na biyu da kuma dabarun rayuwa domin kyautata ratuwar yara masu tasowa
Post Views: 17,315
You Might also like
-
Buka Africana
Wata jajirtacciyar uwa, da ‘yarta da ba ta da gogayyar rayuwa da kuma ma’aikatanta masu juriyar da ajizanci, yayın da suke fuskantar kalubale tare.
Post Views: 8,831 -
Kwana Casa’in
Wasan kwaikwayo ne da aka gina shi a kan tarka-tirkar siyasa da cin hanci da rashawa. Labarin yana faruwa ne a wani kirkirarren gari mai suna Alfawa.
-
Jamai Raja
Wannan labarin wani saurayi ne mai suna ‘Siddharth’ wanda ya kasance Hamshakin Attajiri kuma mai yawan tafiye-tafiye Kasashen Duniya