Dandalin Sesame

Dandalin Sesame street – Jaruman shirin sun hada da ‘yartsana, da zane da kuma mutane domin koyar da yara ka’idojin karatu(yadda za su gane haruffa da kalmomi) da kuma lissafi(lambobi, da tarawa da kuma debewa) sannan kuma da zane, da hanyoyin koyon karatu da kuma rabe-rabensu.

About the Author
A Website Developer and Digital Content Creator, CloudOps Engineer, Web Developer & Tech Community Lead
Scroll to top