Shirin Goge Africa shiri ne da yake duba a kan mahimman al’adu nahiyar Afirka ta hanyar yin tafiye-tafiye, da bukukuwan al’adu, da bukukuwan gargajiya, da ado, da kade-kade da kuma raye-raye.
Post Views: 967
You Might also like
-
The 77 Percent
Shirine da ya kunshi labaru da fashin baki daga wannan nahiya game da batutuwan da a ka fi damuwa dasu.
-
Lafiya Jari
Wannan shirin zai kawo muku bayanai da shawarwari daga bakin Likitoci da ma’aikatan Jinya da masu bincike da kuma kwararru.
-
Sharhin Kwallon Kafa
Sharhin kwallon Kafa daga wasannin cin kofin Nahiyar Turai wato Champion League, Premier League, La Liga, Serie A, Bundesliga da sauran su.