Jamai Raja Wannan labarin wani saurayi ne mai suna ‘Siddharth’ wanda ya kasance Da ga Hamshakin Attajiri kuma mai yawan tafiye-tafiye Kasashen Duniya ya kuma mallaki katafaren Otal, wanda ya dau alkawari sai ya dai-daita gurbatacciyar alakar dake tsakanin Matar sa Roshni da kuma Surukar sa Durga Devi. Tashar Arewa24, tana kawo muku wannan shiri mai farin jini cikin harshen Hausa.
Menu
- Farko
- Shirye Shirye
Akushi Da Rufi
Dadin Kowa
Fina-Finan Kannywood
Gari Ya Waye
Jamai Raja
Kundin Kannywood
Kwana Casa’in
Littafin Tatsuniya
Waiwaye
Zafafa Goma
Farm and fortune
N*Gen
Rayuwata
Matar Aure
Ajeeb
StartUp Africa
Zabin Raina
Aljazeera Presents
My Better World
Bino & Fino
Buka Africana
Mata A Yau
- Tsarin shirye shirye
- Labarai
- Game da mu
- Samu AREWA24 ▼
- Tallace-Tallace