Lafiya Jari

Wannan shiri ne da zai rika zuwa muku a kowanne mako, inda shirin zai kawowa masu kallonmu sababbin bayanai game ‘Lafiya’ da ‘Gina Jiki’ da kuma wasu bayani game da ‘koshin lafiya’ da kuma kiyeye lafiyar jiki.
Wannan shirin zai kawo muku bayanai da shawarwari daga bakin Likitoci da ma’aikatan Jinya da masu bincike da kuma kwararru daga fanni iri daban-daban.

Haka zalika, shirin zai rika amsa tambayoyin masu kallo da suka shafi lafiya tare da basu shawarwari akan yadda za a gudanar da ingantaciyar rayuwarmu da kuma

About the Author
A Website Developer and Digital Content Creator, CloudOps Engineer, Web Developer & Tech Community Lead
Scroll to top