Labari ne na wasu matasa ‘yan Afrika yayın da suke gaggwarmaya da kalubale daban-daban irin na makaranta, da na iyali, da kuma na abota.
Post Views: 5,075
You Might also like
-
Ubongo Kids
Ubongo Kids Shiri ne na zane na koyan ilimi wanda aka shirya a kasar Tanzania. Shiri ne da zai taimakawa yara wajen koyo cikin nishadi.
-
Khalimullah
Shirin kissar Annabi Musa (Amincin Allah su Tabbata a gare shi) wanda zai nuna al’amuran da suka wakana kafin haihuwarsa da rayuwarsa.
-
Khalilullah
Shirin Kissar Annabi Ibrahim, tare da Annabawan na wannan zamani wanda ya hada da Annabi Isma’il da Annabi Is’haq da Annabi Ya’akub.