Rudin Zuciya Labarin wata matashiya ce mai suna Urmi da ta yi auri wani mai girman kai da dagawa mai suna Samrat har ta haifa masa da. Rigingimun aure da cin amana ya sa Urmi ta hakura da auren kuma a karshe ta yi nasara ta tsaya da kafafunta.

Wasan Kwaikwayo ne mai dogon zango wanda ke bayyana matsaltsalun da iyalai ke fuskanta, da kuma yawan sake-saken aure
Wasan kwaikwayo ne da aka gina shi a kan tarka-tirkar siyasa da cin hanci da rashawa. Labarin yana faruwa ne a wani kirkirarren gari mai suna Alfawa.
Agent Raghav, Jami’in Bincike ne na ban mamaki da ke aiki a Fittacciyar Hukumar Bincike ta CBI dake Kasar India.