Show Description

Bayanai

Lokacin wannan shirin:
Talata

Shirin:
Arewa 24

Bayani kan shirye-shiryen mu

Wannan shiri zai yi nuni akan masana’antar fina-finan Hausa a Arewacin Nigeria. Daya daga cikin manyan jaruman da ake so na Kannywood ma’aikacin AREWA24 Aminu Sharif shine zai rika gabatar da wannan shiri da zai rika tsefe fina-finan sannan ya bawa masu kallo dama suyi tambayoyi akan jarumai da rawar da suke takawa. Sannan zai yi tsokaci akan fiana-finai 10 da suka fi fice a ko wane sati. Kuma zai bi masu shirya fim fagen fama domin dauko wainar da ake toyawa sannan kuma ya tattauna da masu bada umarni, jarumai da sauran su.

Shirye-Shiryen mu na yanzu


A danna nan domin kallon Shirye-Shiryen mu da dama a ATASHAR YOUTUBE.